Tag: Nigeria

Babban Labari Labarai

Joy Ogah Ta Zama Mataimakiyar Shugaban Nijeriya Ta Rana Daya.

Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima, ya bai wa wata matashiyam mai suna Joy Ogah aron kujerarsa na kwana ɗaya. Wannan lamari ya faru ne a fadar shugaban ƙasa, yayin da Shettima ya karɓi bakuncin wani tawagar PLAN International karkashin jagorancin shugabar tawagar, Helen Mfonobong Idiong. A cikin jawabin sa, Shettima ya jaddada ƙudirin gwamnatin shugaban […]

Babu Rukuni

Saudiyya Ta Rage Wa Najeriya Kujerun Aikin Hajjin 2026

Hukumar Alhazan Najeriya ta bayyana damuwarka kan matakin da hukumomin Saudiyya suka ɗauka na rage wa ƙasar wani kaso mai yawa na kujerun aikin Hajjin da aka ware mata. NAHCON ta yi gargaɗiin cewa matakin zai hana mutane da dama zuwa aikin Hajjin a shekara mai zuwa. Cikin wata sanarwa da kakakin hukumar, Fatima Sanda […]

Babban Labari Labarai

Iyalan Herbert Macaulay Sun Koka Kan Yi Wa Mahaifinsu Afuwa Tare Da Rikakkun Masu Laifi.

Iyalan marigayi Herbert Macaulay sun soki matakin gwamnatin tarayya na haɗa sunan fitaccen ɗan gwagwarmayar cikin riƙaƙƙun masu laifi a jerin waɗanda Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi wa afuwa bayan ransu. A wani taron manema labarai da aka gudanar a Legas ranar Alhamis, iyalan tare da goyon bayan dattijo kuma Atona Oodua na Yarabawa, […]

Babban Labari Labarai

Tashar Tsandauri Ta Dala Inland Dry Port Ta Magantu Kan Cece-Kucen Korar Ma’aikata.

Tashar tsandauri ta Dala Inland Dry Port dake jihar Kano, ta barranta kanta daga cece-kucen da ake ci gaba yi kan rashin biyan wasu tsoffin ma’aikatan ta hakkokinsu. Mai mataimakawa shugaban tashar Tsandaurin ta Dala Inland Dry Port, Dr. Kabir Abdul’aziz, shi ne ya musanta zargin da cewa wasu ne kawai suke amfani da tsoffin […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai