Tag: Nigeria

Babban Labari Labarai

NOA Ta Yi Watsi Da Kalaman Trump Mai Cike Da Kura-kurai Kan Zargin Yiwa Kiristoci Kisan Kiyashi A Nijeriya.

Hukumar wayar da kan jama’a ta kasa NOA, ta bayyana kalaman shugaban kasar Amurika Donald Trump, na zargin yi wa kiristoci kisan kiyashi, a Nijeriya nada alaka da kura-kurai da bayanan bogi da hukumar tattara bayanan sirri ta kasar Amurika ta bashi. Daraktan hukumar Malam Lanre Issa-Onilu, ne ya bayyana hakan, a wajen taron musanta […]

Babban Labari Labarai

Sojoji Sun Halaka Yan Boko Haram Shida A Borno

Rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da kisan mayaƙan Boko Haram shida a lokacin da suka daƙile wani hari da mayakan ƙungiyar suka yi yunƙurin kai wa wani sansanin soji a jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya. Cikin wata sanarwa da Laftanar Kalan Sani Uba, jami’in hulda da jama’a na rundunar haɗin kai mai […]

Babban Labari Labarai

Gwamnan Osun Ya Buƙaci Tattaunawa Tsakanin Najeriya Da Amurka

Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke ya yi kiran sabunta tattaunawar diplomasiyya tsakanin Najeriya da Amurka, yayin da ake samun ƙaruwar nuna yatsa tsakanin ƙasashen biyu. Cikin wata sanarwa da kakain gwamnan, Olawale Rasheed ya fita,, Gwamnan Adeleke ya buƙaci a tattauna kan barazanar da Shugaban Amurka ya yi a baya-bayan nan kan kai wa Najeriya […]

Babban Labari Labarai

Sojoji Sun Kashe Yan Bindiga 19 A Kano

Dakarun Rundunar Sojin Najeriya sun daƙile wani harin ’yan bindiga a ƙaramar hukumar Shanono da ke Jihar Kano, inda suka yi nasarar hallaka 19 daga cikin ’yan ta’addan. Bayanai sun ce sojojin ƙarƙashin rundunar haɗin gwiwa ta Operation MESA sun fafata da ‘yan bindigar ne da yammacin ranar Asabar bayan samun bayanan sirri kan motsinsu […]

Babban Labari Labarai

An Yi Garkuwa Da Mataimakin Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kebbi

’Yan bindiga sun sace Mataimakin Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kebbi, Honarabul Samaila Bagudu, a garinsu da ke Ƙaramar Hukumar Bagudu. Rahotanni sun bayyana cewa ’yan bindigar sun mamaye garin Bagudu ne da yammacin ranar Juma’a tare da yin harbe-harbe don tsorata al’umma. Maharan sun yi awon gaba da ɗan majalisar ne a kan hanyarsa ta […]

Babban Labari Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Karyata Jawabin Donald Trump Kan Zargin Kashe Kiristoci A Najeriya

Gwamnatin Najeriya ta yi martani kan jawabin shugaban Amurka Donald Trump kan zargin kashe kiristoci a Najeriya. Trump ya ayyana Najeriya a cikin ƙasashen da “yake da yake sa ido a kansu.” Ya ce kiristanci na fuskantar babbar barazana a Najeriya,” in ji shi, inda ya ƙara da cewa ana kashe dubban Kiristoci, kuma masu […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai