Tag: NRC

Babban Labari

Mutane 3 sun mutu a hatsarin jirgin ƙasa a Najeriya

An tabbatar da mutuwar mutum uku a wani hatsarin jirgin ƙasa a Najeriya, inda kusan mutum 40 suka jikkata. Kamar yadda hukumar kula da sufurin jiragen ƙasan Najeriya, NRC ta tabbatar, lamarin ya faru ne a jiya Litnin kuma fasinjoji da dama sun samu raunuka. Rahotanni sun ce jirgin ƙasa ya sauka daga kan layinsa […]

Babban Labari Labarai

Ana Zargin Ma’aikacin NRC Da Satar Waya.

Hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya, NRC ta tabbatar da kama ma’aikacinta mai suna Gift Eseeli, mai shekara 38, bisa zargin satar waya a Rafa Yard da ke kan hanyar Warri-Itakpe a harabar tashar jirgin ƙasa (WITS) Jihar Delta. Jami’an rundunar Man O’war na shiyyar Railway Command ne suka kama ma’aikacin. A cewar mai magana da […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000