Babban Labari
Labarai
Tinubu ya naɗa mace ta farko shugabar Makarantar Horar da Lauyoyi ta Najeriya
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya naɗa Dakta Olugbemisola Titilayo Odusote, shugabar makarantar horar da Lauyoyi ta Najeriya. Wannan naɗi na nufin cewa ta zama mace ta farko da za ta jagoranci makarantar tun bayan kafa ta a shekara ta 1962. Wata sanarwa da mai bai wa shugaban shawara kan harkokin yaɗa labarai, Bayo Onanuga ya […]

