Babban Labari
Kada ku damu kan batun kafa ’yan sandan jihohi —Sufeto-Janar
Sufeto-Janar na ’Yan Sandan Najeriya, Olatunji Rilwan Disu, ya tabbatar wa jami’ai da ma’aikatan rundunar cewa shirin kafa ’yan sandan jihohi ba zai kawo ƙarshen rundunar ’yan sanda ta ƙasa ba. Disu ya bayyana haka ne a ziyararsa ta farko a hukumance ga Rundunar ’Yan Sandan Jihar Jigawa a ranar Litinin. Ya ce babu dalilin […]

