Na fice daga PDP ne don kare kaina – Adeleke
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya kare matakin da ya ɗauka na ficewa daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar AP, yana mai cewa ya sauya sheƙa ne domin kare kansa da kuma tabbatar da zaman lafiyar jihar. Adeleke, yayin da yake magana a gidan talabijin na Channels a ranar Laraba, ya ce bai yi watsi da […]