INEC ta kai wa CBN ajiyar muhimman kayan zaɓen Gwamnan Osun
A yayin da ake shirin gudanar da zaɓen Gwamnan Jihar Osun a ranar Asabar, muhimman kayan aikin da Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) za ta yi amfani da su wajen gudanar da zaɓe sun isa Jihar. INEC ta sauke muhimman kayan zaɓen ne a Babban Bankin Najeriya (CBN) reshen Osogbo, babban birnin jihar, kafin raba […]










