Fursunoni 7 Sun Tsere Daga Gidan Yarin Osun
Hukumar kula da gidajen yari ta kasa ta bayyana cewa yanzu haka ta fara gudanar da bincike kan wasu fursunoni bakwai da suka tsere daga gidan yarin Ilesa dake jihar Osun. Hukumar ta ce daurarrun sun tsere ne sakamakon ruwan sama mai karfi da ya lalata wani bangare na gidan yarin. mai magana da yawun […]


