Ana ci gaba da nemo hanyoyin warware rikicin Gabas ta Tsakiya – Shehbaz Sharif
Firaiministan Pakistan, Shehbaz Sharif ya ce yunƙurin warware rikicin Amurka da Iran na ci gaba. Wannan na zuwa ne bayan tattaunawa tsakanin ƙasashen guda biyu da aka gudanar a babban birnin Pakistan, Islamad a ƙarshen mako, ba ta cimma komai ba. “Tsagaita wutar na ci gaba a daida lokacin da nake maganar nan, ana kuma […]



