Labarai
Ban taɓa haɗuwa da Adeyemi ba — Gbajabiamila
Shugaban ma’aikatan fadar shugaban Najeriya, Femi Gbajabiamila, ya musanta cewa ya taɓa haɗuwa ko yin wata mu’amala da Adeniyi Adeyemi, wanda ya bayyana kansa a matsayin Darakta Janar na hukumar PFIPC. Adeyemi wanda gwamnatin tarayyar ƙasar ta ce ya naɗa kansa a matsayin shugaban majalisar bai wa shugaban shawara kan tattalin arziki da zuba jari […]
