Tinubu ya ce za a saka kyamarorin tsaro fiye da 5,000 a Filato
Gwamnatin Najeriya ta ce za ta saka kyamarorin tsaro masu amfani da fasahar AI fiye da 5,000 domin taimaka wa jami’an tsaro yaƙi da matsalar tsaro a jihar Filato da ke tsakiyar ƙasar. Shugaba Tinubu ya bayyana matakin yayin da yake jawabi a lokacin ziyarar jaje da ya kai jihar ranar Alhamis. Ziyarar tasa na […]





