Labarai
Sabuwar majalisar gudanarwa ta POLAC za ta mayar da hankali kan inganta da ilimi da horo.
Ministan jarkokin yan danda na Najeriya, Sanata Ibrahim Gaidam, ya ce sabuwar majalisar Gudanarwar makarantar horas da yan sanda ta Najeriya, POLAC da ke Wudil, za ta mayar da hankali wajen inganta ilimi da horo da kuma amfani da fasahar zamani. Gaidam, wanda shi ne shugaban majalisar, ya bayyana hakan ne yayin taron farko na […]

