Wasu Yan Nijeriya Sun Roki Hukumar PSC Ta Yi Adalci Wajen Daukar Sabbin Yan Sanda Dubu 50
Wasu yan Nijeriya sun yi kira ga hukumar kula da aiyukan yan sandan Nijeriya ta yi adalci wajen diban sabbin jami’an yan sanda, a dukkan matakan da ake da bukata. Kiran na su na zuwa kwana guda bayan hukumar kula da aiyukan yan sandan (PSC) ta sanar da bude Shirin fara daukar yan sandan dubu […]


