Babban Labari
Labarai
Abin Da Yasa Aka Ɗage “Quran Convention” A Najeriya
Majalisar Ƙoli Ta Addinin Musulunci A Najeriya ta ɗage taron mahaddata Al-Qur’ani da ake yi wa laƙabi da Qur’anic Conference a Turance da za a gudanar a Abuja Saboda yawan waɗan da suka nuna sha’awar zuwa.

