Kwamishinan ƴan sandan Kano CP Ibrahim Adamu Bakori ya gargaɗi masu yunƙurin tayar da hankalin jama’a lokacin bikin sallah
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta bayyana cewa ba zata lamunci duk wani yunƙuri na tayar da hankalin jama’a, ko yin abun da zai kawo cikas ga tsaro da zaman lafiya, yayin gudanar da bikin babbar Sallah na shekarar 2026 ba. Kakakin rundunar ƴan sandan jihar Kano, CSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya bayyana hakan ta […]