Babban Labari
Labarai
Majalisar Shari’ar Musulunci Ta Bukaci Matasa Su Nisanci Zanga-Zanga
Majalisar Koli ta Shari’ar Musulunci ta Najeriya ta bukaci matasa su nisanci zanga-zangar da ake shirin gudanarwa a fadin kasar.

