Babban Labari
Labarai
‘Yan Najeriya Miliyan 14 Na Fama Da Cutar Sukari
Wani ƙwararren likitan cutar sukari, Dokta Mansur Ramalan, ya ce kimanin ‘yan Najeriya miliyan 14 ne ke fama da ciwon ciwon suga.

