Babban Labari
Labarai
Kotun Ƙoli Ta Kori ƙarar Jihar Osun Kan Riƙe Kudin Kananan Hukumomi
Kotun Ƙolin Najeriya ta yi watsi da ƙarar da jihar Osun ta shigar da gwamantin tarayya game da riƙe kuɗaɗen wasu ƙananan hukumomi na jihar, kamar yadda kafofin yaɗa labarai suka ruwaito. Alƙalan kotun shida cikin bakwai sun ce Kwamashinan Shari’a na Osun Oluwale Jimi-Bada ba shi da haƙƙi a shari’ance ya shigar da Ministan […]

