Kasashen Ketare
Venezuela ta sanar da ficewa daga Kotun Hukunta Manyan Laifuka ta Duniya
Gwamnatin Venezuela ta sanar da cewa za ta fice daga Kotun Hukunta Manyan Laifuka ta Duniya (ICC), tana mai zargin kotun da nuna son kai wajen gudanar da aikinta. Ministan Harkokin Wajen ƙasar, Felix Plasencia, ne ya bayyana hakan a ranar Juma’a, inda ya ce tuni gwamnatin ta sanar da Majalisar Ɗinkin Duniya matakinta na […]
