Babban Labari
Labarai
Yan Sanda Sun Sake Jaddada Dokar Hana Achaba A Wasu Kananan Hukumomin Kano
Rundunar yan sandan jihar Kano, ta bayyana cewa zata tabbatar da sake jaddada dokar da ta haramta ɗaukar fasinja a kan kowanne irin babur, tare da takaita zirga-zirgar adaidaita sahu daga ƙarfe 10 na dare zuwa 6 na safe. Dokar, wadda Gwamnatin Jihar Kano ta riga ta sanar da ita tun a baya, ta shafi […]

