Labarai
Rundunar yan sandan jihar Kano ta gargadi al’umma kan bin dokokin tuki.
Rundunar yan sandan jihar Kano, ta shirya domin wayar da kan jama’a, kan tukin ababen hawa da kuma tabbatar da doka. Kakakin rundunar yan sandan jihar Kano, CSP Abdullahi Haruna Kiyawa,ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya rabawa manema labarai. Rundunar ta ce ta yi kiran ne sakamakon abubuwan da suke faruwa, […]

