Rundunar yan sandan jihar Kano ta sake jaddada haramcin hawan dawakai ko dabbobi da sunan “Da-ba.
Rundunar yan sandan jihar Kano ta sake jaddada haramcin hawan dawakai ko dabbobi da sunan “Da-ba” a fadin jihar. Kwamishinan yan sandan jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya ce haramcin ya shafi kowa da kowa, ba tare da la’akari da matsayi ko mukami ba. CP Bakori ya bayyana hakan ne yayin wani taron manema […]