’Yan Ta’addar JNIM Sun Kashe Shugaban Ƙaramar Hukumar Torodi a Nijar
Ƙungiyar ’yan ta’adda ta Jama’at Nusrat al-Islam wal-Muslimin (JNIM), masu alaƙa da Al-Qaida, a yankin Sahel, sun kashe Shugaban Ƙaramar Hukumar Torodi, Kyaftin Chaïbou Mali, a wani mummunan hari da suka kai a Jamhuriyar Nijar. ‘Yan ta’addar sun je gidan Kyaftin Chaïbou Mali da ƙarfe biyu na daren Litinin 5 ga watan Janairu, 2025, inda […]