• Home  
  • Yan Sanda Sun Cafke Kasurgumin Dan Fashi Da Makami A Kano
- Babban Labari - Labarai

Yan Sanda Sun Cafke Kasurgumin Dan Fashi Da Makami A Kano

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta cafke wani da ake zargi da kasancewa kasurgumin ɗan fashi da makami mai suna Mu’azu Barga.An yi nasarar ne a wani gagarumin samame da suka kai a sassan birnin Kano domin daƙile ayyukan ‘yan daba da masu tayar da hankulan jama’a. A Watan Satumba Zamu Amince Da Kafa Kasar […]

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta cafke wani da ake
zargi da kasancewa kasurgumin ɗan fashi da makami
mai suna Mu’azu Barga.
An yi nasarar ne a wani gagarumin samame da suka kai
a sassan birnin Kano domin daƙile ayyukan ‘yan daba da
masu tayar da hankulan jama’a.

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai