358
Shugaban Amurka Joe Biden, ya bayyana sunayen wakilan gwamnatinsa da za su haraci rantsar da sabon shugaban Najeriya mai jiran-gado, Bola Tinubu, ranar Litinin 29 ga watannan nan a Abuja.
GA CIGABAN RAHOTON TARE DA FATIMA MUHAMMAD ADAM