• Home  
  • Amurka ta ayyana tawagarta da za su halaci rantsar da sabon shugaban Najeriya
- Labarai

Amurka ta ayyana tawagarta da za su halaci rantsar da sabon shugaban Najeriya

Shugaban Amurka Joe Biden, ya bayyana sunayen wakilan gwamnatinsa da za su haraci rantsar da sabon shugaban Najeriya mai jiran-gado, Bola Tinubu, ranar Litinin 29 ga watannan nan a Abuja.

Ƙasar Amurka Ta bayyana tawagar da za su halaci rantsar da sabon shugaban Najeriya

Shugaban Amurka Joe Biden, ya bayyana sunayen wakilan gwamnatinsa da za su haraci rantsar da sabon shugaban Najeriya mai jiran-gado, Bola Tinubu, ranar Litinin 29 ga watannan nan a Abuja.

GA CIGABAN RAHOTON TARE DA FATIMA MUHAMMAD ADAM

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai