Tag: Pantami

Babban Labari

Sheikh Pantami Ya Roƙi El-Rufai, Ribadu Da Uba Sani Su Sulhunta A Jana’izar Mahaifiyarsa

Sheikh Dr. Isa Pantami ya buƙaci Malam Nasir El-Rufai da abokan siyasarsa su ajiye saɓanin da ke tsakaninsu, ya yi wannan kiran ne a makabarta yayin binne mahaifiyar El-Rufai, Hajiya Umma, a Abuja. Pantami ya yi wannan kira ne a huɗubarsa a maƙabartar Gudu ranar Lahadi. Ya roƙi shugabanni su fifita haɗin kai tare da tunawa […]

Babban Labari Labarai

A Kawo Min Inda Na Ce Shiga Siyasa Haram Ne — Sheikh Pantami

Fitaccen malamin Musulunci Sheikh Isa Ali Pantami ya ƙalubalanci masu da’awar cewa a baya ya ce shiga siyasa haramun ne da su kawo shaidar abin da suke iƙirarin. Sheikh Pantami wanda ya kasance tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki na Zamani, ya  jefa wannan ƙalubale ne bayan da ya bayyana aniyarsa ta neman tsayawa takarar […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai