• Home  
  • SABUWAR GWAMNATIN JIHAR KANO TA FARA RUSAU A UNGUWAR NASSARAWA GRA
- Bidiyo

SABUWAR GWAMNATIN JIHAR KANO TA FARA RUSAU A UNGUWAR NASSARAWA GRA

SABUWAR GWAMNATIN JIHAR KANO TA FARA RUSAU

Gwamnatin Jihar Kano Ta Fara Rushe Wasu Gine-gine da Filaye a Unguwar Nassarawa

Wannan al’amari ya faru ne da safiyar ranar Asabar 4 ga watan Yunin 2023, inda gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya ba da umarnin rushe wani gini mai hawa uku da ke ɗauke da shaguna 90.

Ga kaɗan daga cikin abin da ya wakana a wannan wuri.

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai