• Home  
  • Kasar Burtaniya Za Ta Gudanar da Taro Na Farko Kan Fasahar Fikira Ta AI
- Labarai

Kasar Burtaniya Za Ta Gudanar da Taro Na Farko Kan Fasahar Fikira Ta AI

Mista Sunak na ganin ya kamata Burtaniya ta gudanar da irin wannan taro kasancewarta ta uku a duniya bayan Amurka da China wajen ƙirƙirar fasahar ta AI.

Kasar Burtaniya Za Ta Gudanar da Taro Na Farko Kan Fasahar Fikira Ta AI

Ƙasar Burtaniya za ta shirya babban taro irinsa na farko a duniya da zai yi nazari kan amfani da Basira  (AI) da aka fi sani da Artificial Intelligence.

Firaminista Rishi Sunak zai tattauna da Joe Biden Fadar White House kan taron a

Mista Sunak na ganin ya kamata Burtaniya ta gudanar da irin wannan taro kasancewarta ta uku a duniya bayan Amurka da China wajen ƙirƙirar fasahar ta AI.

Rahotanni sun nuna cewa Gwamnatin Birtaniya za ta nazarci hanyoyin da ya kamata a bi wajen aiki da wannan fasaha ta fannin tsaro da kuma duba alfanu da tasirin fasahar ke da shi.

Sai dai izuwa yanzu babu karin haske kan mahalarta taron.

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai