• Home  
  • Masu sana’ar Fawa sun koka game da karancin masu yin layya a jihar Kano.
- Labarai

Masu sana’ar Fawa sun koka game da karancin masu yin layya a jihar Kano.

Mahauta da masu sana’ar sayar da fatu a jihar Kano sun koka game da yadda karancin yin layya daga ya shafi sana’arsu da kuma yiwuwar a hakan ya shafi yawan fatocin dabbobi da ake samu a kowacce babbar sallah.

A kan hakan, wakilinmu Auwal Hussain ya haɗa mana rahoto.

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai