• Home  
  • Ma’aikatan Muhasa Sun Sami Horo Na Musamman a Wani Mataki Na Fara Sashen Talabijin
- Labarai

Ma’aikatan Muhasa Sun Sami Horo Na Musamman a Wani Mataki Na Fara Sashen Talabijin

A shirye shiryen bude gidan television na Muhasa, wasu daga cikin ma’aikatan wannan gida sun samu horo na musanman kan sannin makamar aiki a bangaren bidiyo.

Na tabbatar da sahihancin bidiyon Dalar tsohon gwama Ganduje

A shirye-shiryen bude sashen talabijin na Muhasa baya ga sashen rediyo da tuni ya daɗe da fara aiki kan mita 92.3 a zangon FM, wasu daga cikin ma’aikatan wannan gida sun samu horo na musanman na sannin makamar aiki a bangaren talabijin.

Wannan wani mataki ne tabbatar da an samu ƙwarewa da kuma gabatar da ingantattun ayyuka ga al’ummar da ake yi dominsu.

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000