Yan Bindiga Sun Saki Birgediya Janar Tsiga
Birgediya Janar Maharazu Tsiga Mai ritaya ya kuɓuta bayan shafe kwana 56 a hannun ’yan bindiga. An sace Janar Tsiga, wanda Tsohon shugaban Hukumar NYSC ne, a garinsu da ke Ƙaramar Hukumar Bakori a Jihar Katsina, a ranar 5 ga watan Fabrairu, 2025. Hakazalika, aharan sun sace mutum tara a tare da shi a lokacin […]