NHIS Ta Bullo Da Shirin Raba Daidai Wurin Siyan Maganin Kansa A Najeriya
Hukumar kula da inshoran lafiya ta ƙasa (NHIs), ta ɓullo da wani shiri na raba daidai wurin sayen magani ga masu fama da cutar kansa a Najeriya. A ƙarƙashin shirin, waɗanda suke fama da cutar kansa kuma suke samun kulawar kikitoci za su samu tallafin da ya kai Naira 400,000 domin inganta lafiyarsu. Darakta-janar na […]