Tanka Ta Yi Ajalin Sama Da Mutane 60 A Neja
Rahotanni daga Jihar Neja na cewa aƙalla mutane 60 ne suka mutu yayin da wasu da dama suka jikkata bayan da wata tanka ta kife a kusa da Dikko Junction da ke kan hanyar Abuja zuwa Kaduna a wanda ke a Jihar Neja.