‘Yan Bindiga Sun Sace Mutane 22 A Kaduna
‘Yan bindiga sun sace aƙalla mutane 22 a wasu sabbin hare-hare a ƙauyen Kugauta da ke Kusheka da kuma Kitanda da ke Gashere a masarautar Kumana na Ƙaramar Hukumar Kauru.
‘Yan bindiga sun sace aƙalla mutane 22 a wasu sabbin hare-hare a ƙauyen Kugauta da ke Kusheka da kuma Kitanda da ke Gashere a masarautar Kumana na Ƙaramar Hukumar Kauru.
Kamfanin Dillancin Labarai na AFP da na Reuters sun ce Isra’ila ta sako Falasɗinawa 200 daga cikin waɗanda take riƙe da su a kurkuku kamar yadda yarjejeniyar tsagaita wuta tsakaninta da ƙungiyar Hamas ta tanada.
Rahotanni daga Enugu Kudancin Najeriya na cewa aƙalla mutum 18 sun mutu sakamakon hatsarin wata tanka da ta yi bindiga.
Gamayyar hukumomin tsaro a jihar Kano sun gargadi mutane da su kaucewa wuraren cunkoson jama’a sakamakon samun bayanan sirri kan yunkurin kawo hare-hare jihar da wasu yan ta’adda ke shirya wa.
Ana zargin wata ɗaliba a kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Kano, da sa samarin ta su yi wa wani malaminsu mai suna Aliyu Hamza Abdullahi dukan kawo wuƙa.
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Dokta Abdullahi Umar Ganduje, ya ce dole sojoji su mamaye dazuka domin kawo ƙarshen ’yan bindiga a Najeriya.
A watan Satumba na shekarar da ta gabata ta 2024 gidan talabijin da rediyo na Muhasa dake a kasar Najeriya ya kai ziyarar aiki zuwa sassan jamhuriyar kasar Nijar. Jihar Maradi na daya daga cikin jihoshin kasar ta Nijar kuma ita ake yiwa lakabi da cibiyar kasuwanci ta kasar Nijar, wannan gidan talabijin na Muhasa […]
Shugaban Amurka na 47 Donald Trump ya sha alwashin tabbatar da zaman lafiya a duniya yayin rantsuwar kama aiki a matsayin shugaban ƙasar yau Litinin 20 ga Janairun 2025.
Wata mata mai suna Maimunat Ibrahim ta ce likitocin asibitin Aminu Kano sun cire mata mahaifa da Jaririn ta ba tare da sanina ba. Maimunat ta bayyana hakan ne a shirin yamma na Brekete Family na ranar Al-hamis ɗin da ta gabata, wanda Human Right Radio Abuja ke gabatarwa. Mahaifiyar ta ce, “Na kwashe kwana […]
kwararren likitan kwakwalwa dake aiki a Asibitin Koyarwa na Aminu Kano ya ce mata mussaman wadanda ke da kananun shekaru daga 18 zuwa sama sun fi kamuwa da cutar damuwa sakamakon wadansu abubbuwa da ke faruwa da su a irin wadannan shekarun. Ya ce, masana lafiyar ƙwaƙwalwa sun bayyana cewa sau da yawa idan wani […]