Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

Akwai haɗa bakin ƴan cikin gida a harƙallar hukumar bogi

Atiku ya zargi gwamnatin Tinubu da kashe Naira Tiriliyan 8.8 ba tare da an tanade su cikin kasafin kuɗi ba.

Gwamnatin Zamfara ta Jinjina wa shugaban NAHCON kan nasarar aikin Hajjin 2026

Hotuna: Jana’izar Magajin Rafin Hadeje, Alhaji Mohammadu Babandede Sarkiki

Muhammad Auwal SuleimanNovember 10, 20230

A ranar Talata 7 ga watan Nuwamban shekarar 2023 aka yi jana’izar mai girma Magajin Rafin Hadejia, Alhaji Mohammadu Babandede Sarkiki, mahaifi ga Muhammad Babandede, tsohon shugaban hukumar shigi da fici ta ƙasa

Read more

Kankana: shin kun san amfanin ‘ya’yan kankana ga lafiyarmu?

Muhammad Auwal SuleimanNovember 8, 20230

‘Ya’yan kankana da mukan furzan a yayin shan kankana suna kushe da sinadarin da ake kira da zinc da magnesium da potassium da iron da makamantansu wadanda ke kara wa garkuwar jikinmu karfi.

Read more

Hukumar Hisba Ta Gana da ‘Yan TikTok

Muhammad Auwal SuleimanNovember 7, 20230

A yau ne hukumar Hisba ta Kano, ƙarƙashin jagorancin Kwamandanta, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ta gana da ‘Yan TikTok a hedkwatar hukumar da ke Sharaɗa.

Read more

Magajin Rafin Hadejia Mahaifin Mohammed Babandede Ya Rasu

Halima DjimraoNovember 6, 20230

Allah Ya yi wa Magajin Rafin Hadejia Alhaji Mohammadu Babandede Sarkiki rasuwa, wanda mahaifi ne ga mai MUHASATVR Muhammad Babandede tsohon babban kwanturola na hukumar shigi da fici ta ƙasa.

Read more

‘Yan bindiga sun sace matar shugaban ƙaramar hukuma

Muhammad Auwal SuleimanNovember 4, 20230

Shugaban ƙaramar hukumar Honarabul Nasiru Ahmed Kiyawa – wanda ya tabbatar wa da BBC faruwar lamarin – ya ce ‘yan bindigar sun je gidan nasa ne bayan sallar isha’i a ranar Juma’a daddare, inda suka kore mutanen da ke kofar gidan nasa kafin su shiga ciki.

Read more

Majalisar wakilai ta yi tsokaci kan kuɗin ba wa dalibai rance

Muhammad Auwal SuleimanNovember 3, 20230

Majalisar Wakilan ƙasar nan ta buƙaci a ƙara yawan kuɗin da aka ware domin ba dalibai rance, wanda a baya aka ware wa miliyan dubu 10.

Read more

Gwamnatin tarayya na shirin samar da motoci masu amfani da iskar gas

Muhammad Auwal SuleimanNovember 3, 20230

Gwamnatin tarayya ta kaddamar da kwamiti na musamman da zai samar da motoci masu amfani da Iskar Gas da kuma tashoshi na sayar da isakar gas domin karfafa shirin fara amfani da motoci masu amfani da shi a fadin kasar nan.

Read more

Hadiza Gabon Ta Maka Wani Mutum A Kotu

Muhammad Auwal SuleimanNovember 2, 20230

Shahararriyar ‘yar fim ɗin Kannywood, Hadiza Aliyu wacce aka fi sani da Hadiza Gabon ta maka wani mai suna Bala Musa a kotun majistare da ke kan hanyar Daura, a jihar Kaduna, inda take zarginsa da lafin ɓata suna.

Read more

‘Yan Arewa mazauna Abia sun shiga tirka-tirka da gwamnatin jihar

Muhammad Auwal SuleimanNovember 2, 20230

Sai dai a wannan karon ‘Yan Arewa mazauna kasuwar dabbobi ta Umuchieze da ke ƙaramar hukumar Umunneochi ta jihar Abian sun musanta zargin da gwamnatin jihar ta yi na suna binne gawarwakin mutane a kewayen kasuwar.

Read more

A Taimaka Wa Naira Ta Farfaɗo – Ƙungiyar Ƙwadago

Halima DjimraoOctober 31, 20230

Ƙungiyar Ƙwadago ta ƙasa, NLC  ta yi kira da a gaggauta ɗaukar matakan daidaita darajar Naira.

Read more

Posts navigation

1 … 196 … 279
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama