Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

NDLEA reshen jihar Kano ta ƙone haramtattun ƙwayoyi kilo dubu 12.

Sojojin Najeriya sun ceto ɗalibai da malamai 10 da aka sace a Borno

An kama wasu mutum 7 da ake zargin ƙusoshin Boko-Haram ne a filin jirgin Katsina

Majalisar Tattalin arzikin Najeriya ta yi wani zama kan cire tallafin man fetur

Muhammad Auwal SuleimanJuly 20, 20230

An sa ran taron zai tattauna batun yadda za a raba tallafin da za a raba wa ‘yan ƙasar, don rage raɗaɗin da cire tallafin man fetur ya haddasa.

Read more

Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya halarci wani taro a jihar Katsina

Muhammad Auwal SuleimanJuly 19, 20230

Tsahon shugaban kasa muhammadu Buhari ya halarci taron gidauniyar jihar katsina wanda ake gudanarwa a yanzu haka a fadar gwamnatin jihar da ke birnin Katsina.

Read more

Kungiyar Malaman Kwalejin Ilimi ta COEASU ta umarci mambobinta su zo aiki sau 2 a sati

Muhammad Auwal SuleimanJuly 19, 20230

Kungiyar Malaman Kwalejin Ilimi ta ƙasa COEASU ta umarci dukkan mambobinta da su riƙa zuwa aiki na kwanaki biyu kacal a sati.

Read more

Yau Laraba take sabuwar shekarar Musulunci na shekarar 1445 bayan Hijira

Muhammad Auwal SuleimanJuly 19, 20230

Yau take 1 ga watan Muharram 1445 AH, biyo bayan cikar  kwana 30 ga watan Dhul Hijjah na shekarar 1444 bayan Hijirah Jiya Talata.

Read more

YADDA ZIYARAR MATAIMAKIN SHUGABAN KASA KASHIM NA FARKO JIHAR KANO TA KASANCE

Muhammad Auwal SuleimanJuly 19, 20230

YADDA ZIYARAR MATAIMAKIN SHUGABAN KASA KASHIM NA FARKO JIHAR KANO TA KASANCE

Read more

Majalisun dokokin Najeriya na shirin fara nazari kan sunayen ministoci

Muhammad Auwal SuleimanJuly 19, 20230

A yau Laraba ne ake sa ran za a karanto sunayen mutanen da Shugaba Tinubu zai naɗa a matsayin ministoci a zauren majalisar dattawa, bayan an daɗe ana jira.

Read more

Kungiyar Kwadago ta Najeriya ta nuna rashin gamsuwarta da karin farashin man fetur

Muhammad Auwal SuleimanJuly 19, 20230

Kungiyar Kwadago ta ƙasa ta nuna rashin gamsuwar ta da karin farashin man fetur zuwa N617, inda ta ce wannan lamari sam bai wa ƴan najeriya dadi ba. 

Read more

Shugaban kanfanin NNPC a Najeriya ya bayyana dalilin tashin farashin man fetur

Muhammad Auwal SuleimanJuly 19, 20230

Shugaban rukunin kamfanin man fetur na ƙasa, Mele Kyari, ya ce yanayin kasuwar man fetur ce tasa farashin man ya ƙaru izuwa Naira 617.

Read more

‘Yan Najeriya sun fara rage yawan amfani da man fetur da lita miliyan 65

Muhammad Auwal SuleimanJuly 19, 20230

Hukumar da ke sa ido kan harkokin man fetur ta ƙasa ta ce yawan man fetur da ake amfani da shi yau da kullun wanda yake kaiwa lita miliyan 46.38, ya ragu da lita miliyan 65.

Read more

Gwamnatin tarayya za ta sake duba albashin ma’aikatanta ~ Godswill Akpabio

Muhammad Auwal SuleimanJuly 19, 20230

Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio ya bayar da tabbacin cewar, gwamnatin tarayya a shirye take domin sake duba albashin ma’aikatanta, a wani mataki na rage musu raɗaɗin cire tallafin man fetur.

Read more

Posts navigation

1 … 220 … 277
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama