Kungiyar Malaman Kwalejin Ilimi ta COEASU ta umarci mambobinta su zo aiki sau 2 a sati

Kungiyar Malaman Kwalejin Ilimi ta ƙasa COEASU ta umarci dukkan mambobinta da su riƙa zuwa aiki na kwanaki biyu kacal a sati.

Shugaban kungiyar na kasa, Dakta Smart Olugbeko ne ya bayyana haka a yau Laraba 19 ga watan Yuli, a birnir tarayya Abuja, Inda ya bayyana cewar, wannan mataki ya biyo bayan ganawar da mambobin kungiyar suka yi ganin halin da ake ciki a kasar bayan cire tallafin man fetur.

Post masu alaƙa

Yan sanda sun gargadi ’yan siyasa kan kalaman tashin hankali a Kano.

Jami’an Ƴansanda Sun Cafke Wata Mata Mai Shekaru 30 Da Katunan ATM 88

Abubuwa shida da suka sauya tun bayan zaɓen Najeriya na 2023