Mai Alfarma Sarkin Musulmi Ya Ayyana Juma’a a Matsayin Ranar Sallah Ƙarama
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Abubakar Sa’ad III ya sanar da ganin jinjirin watan Shawwal a Najeriya.
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Abubakar Sa’ad III ya sanar da ganin jinjirin watan Shawwal a Najeriya.
Akalla rayukan mutane 85 sun salwanta ciki har da mata da yara yayin da wasu mutanen fiye da 320 suka ji munanan raunika bayan aukuwar wani turmutsitsi a birnin Sanaa da ke karkashin ‘yan tawaye
Ministan harkokin cikin gida, Ogbeni Rauf Aregbesola, a jiya Laraba, ya musanta masaniya kan umarnin da aka bayar na yin murabus din mukaddashin Kwanturola Janar na Hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa, Isah Idris Jere.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya isa Abuja, Babban Birnin Tarayya bayan ya shafe kwanaki takwas yana ziyarar aiki a kasar Saudiyya.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri na jam’iyyar PDP, ya bayyana cewa takarar da ya yi da wasu mutane ne masu karfin fada-a-ji da ke Abuja, ba da Aishatu Binani ba.
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), a Jihar Kebbi, ta bayar da takardar shaidar lashe zabe ga zababben gwamnan jihar, Nasir Idris da mataimakinsa Umar Abubakar da ‘yan majalisar dokokin jihar 10.
Ministan Lafiya, Osagie Ehanire, ya ce cutar kansar baki da aka fi sani da kansar baka, na kashe mutane 764 a Najeriya duk shekara.
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta yi Allah-wadai da kakkausar murya dangane da cin zarafin kwamishinanta, wanda aka yi masa tsirara, sakamakon
A wani ci gaba, Jaridar Dailytrust ta wallafa a shafinta cewa an kame mata wani ma’ikacinta, Ben Uwalaka, da ke bakin aiki a lokacin da yake ɗaukar hotunan yadda zanga-zangar
Yau Litinin ne ma’aikatan sufurin jiragen saman ƙasar nan suka fara yajin aikin kwanaki biyu, domin neman a kyautata musu yanayin aiki da kuma wasu kuɗaɗe da suke bin gwamnati.