Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

NDLEA reshen jihar Kano ta ƙone haramtattun ƙwayoyi kilo dubu 12.

Sojojin Najeriya sun ceto ɗalibai da malamai 10 da aka sace a Borno

An kama wasu mutum 7 da ake zargin ƙusoshin Boko-Haram ne a filin jirgin Katsina

Ƙasar Angola Ta Ƙwace Matsayin Najeriya Wajen Fitar da Gangar Mai a Afirka

Muhammad Auwal SuleimanMay 17, 20230

Adadin danyen man da Najeriya ke hakowa ya ragu zuwa ganga dubu dari 9 da 99 a kowace rana a watan Afrilu, lamarin da y aba wa Angola damar shiga gaban Najeriya.

Read more

Borno: NNPC Ta Sha Alwashin Cigaba da Laluben Ɗanyen Man Fetur

Muhammad Auwal SuleimanMay 17, 20230

Kanfanin zai koma Maidugurin ne a  cikin mako mai zuwa bayan shekaru 5 da dakatar da aikin sakamakon mummunan ayyukan kungiyoyin ‘yan ta’adda.

Read more

Mun Bar Kundi Ga Sabuwar Gwamnati Kan Cire Tallafin Mai – Boss Mustapha

Muhammad Auwal SuleimanMay 16, 20230

Gwamnatin Najeriya ta ce ta tsara wani kundi da zai taimakawa sabuwar gwamnati ta Bola Tinubu, kan yadda za ta cire tallafin mai ba tare da wata matsala ba.

Read more

Girka Abinci: Wata ‘Yar Nijeriya Na Shrin Kafa Tarihi a Duniya

Muhammad Auwal SuleimanMay 15, 20230

Ya zuwa safiyar wannan rana ta Litinin da misalin karfe 08:32 na safe, Hilda Bassey, wacce aka fi sani da Hilda Baci, ta shafe awanni 88 da minti 32 tana girki.

Read more

NERC Ta Saka Doka Ga Kamfanonin Raba Wutar Lantarki a Najeriya

Muhammad Auwal SuleimanMay 15, 20230

Hukumar kula da wutar lantarki ta ƙasa NERC, ta hana kamfanonin rarraba wuta wato DisCos, karɓar kuɗaɗe daga hannun kwastomomin da aka yankewa wuta.

Read more

Dakarun Sojin Hadin-gwuiwa da Najeriya Sun Kashe Wasu Mayakan Boko Haram

Muhammad Auwal SuleimanMay 15, 20230

Dakarun rundunar soji ta hadin-gwuiwa da aka fi sani da Multinational Joint Task Force da ke aiki a yankin Tafkin Chadi sun yi nasarar kashe mayakan Boko Haram tare da ƙwace makamai masu yawa.

Read more

Ƙasar Saudiyya Ta Tsawaita Zaman ‘Yan Sudan Da Suka Yi Umrah

Muhammad Auwal SuleimanMay 13, 20230

Kasar ta kaddamar da wani shiri da zai bai ƴan asalin ƙasar da kuma waɗanda ke zama a can, damar karɓar bakuncin ƴan Sudan bayan sauya bizarsu ta Umrah zuwa ta ziyara.

Read more

Barcelona Na Shirin Rabuwa da Busquets Domin Sake Dauko Lionel Messi

Muhammad Auwal SuleimanMay 13, 20230

Shugaban gasar La Liga ya bayyana cewa rabuwa da Busquets da Barcelona zai baita damar sake dakko tsohon dan wasanta Lionel Messi

Read more

Jihar Ondo: Kotu Ta Aike da Wani Basarake Gidan Gyaran Hali

Muhammad Auwal SuleimanMay 13, 20230

Wata kotun majistare a jihar ta tura basaraken ƙauyen Ode a ƙaramar hukumar Akure ta Arewa, Oba Adewale Boboye, gidan gyaran hali, bisa laifin rusa wani gini da lalata bishiyoyi da amfanin gona, ba bisa ƙa’ida.

Read more

Aisha Buhari Ta Zaga da Mai Dakin Tinubu Fadar Shugaban Ƙasa

Muhammad Auwal SuleimanMay 13, 20230

Uwargidan shugaban kasa Haj. Aisha Buhari ta zagaya da uwargidan zababben shugaban kasa Sanata Oluremi Tinubu fadar shugaban kasa don ta ga zubin fadar.

Read more

Posts navigation

1 … 250 … 277
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama