Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

Tinubu da gwamnoni sun kafa kwamitin lalubo hanyoyin rage tsadar sufuri

Yan sanda sun gargadi ’yan siyasa kan kalaman tashin hankali a Kano.

Shugaban Hukumar kwallon Ƙafa ta Najeriya Ibrahim Gusau ya yi murabus

‘Yan Fashin Daji Sun Saki Wasu DalibaI 4 Na Sakandiren Yawuri

Muhammad Auwal SuleimanApril 30, 20230

Shugaban ƙungiyar iyayen ɗaliban da suka rage a hannun ‘yan fashin daji, Salim Ka’oje ne ya tabbatar da haka, inda ya ce ‘yan matan huɗu sun kuɓuta ne sanadin wani ƙoƙari da mahaifan ɗaliban da kuma masu tallafa musu suka yi.

Read more

NNPP Ta Kalubalanci Gwamnatin Kano da Yin Zagon Kasa Ga Shirin Mika Mulki

Muhammad Auwal SuleimanApril 30, 20230

Jami’an rundunar yan sanda a jihar Kano sun kama bindigogin AK-47 guda hudu daga wajen wasu miyagu a hanyar Kano zuwa Bauchi.

Read more

Gambia: Najeriya Ta Aike da Sojoji 197 Domin Wanzar da Zaman Lafiya

Muhammad Auwal SuleimanApril 30, 20230

Rundunar sojin Najeriya ta aike da dakarunta 197 Gambia domin gudanar da aikin wanzar da zaman lafiya, daga cikinsu akwai manyan ofisoshi 14 da kuma sojoji 183.

Read more

Gwamnatin Shugaba Buhari Kafa Tarihi a Harkar Sufurin Jiragen Sama

Muhammad Auwal SuleimanApril 30, 20230

Gwamnatin Shugaba Buhari Kafa Tarihi a Harkar Sufurin Jiragen Sama

Read more

Kano: ‘Yan Sanda Sun Tabbatar da Cafke Wasu Mutane da Bindigogin AK-47

Muhammad Auwal SuleimanApril 30, 20230

Jami’an rundunar yan sanda a jihar Kano sun kama bindigogin AK-47 guda hudu daga wajen wasu miyagu a hanyar Kano zuwa Bauchi.

Read more

ZIYARAR JAKADAN KASAR SPAIN ZUWA FADAR HADEJIA A YAYIN BIKIN SALLAH

Muhammad Auwal SuleimanApril 28, 20230

IYARAR JAKADAN KASAR SPAIN ZUWA FADAR HADEJIA

Read more

Yau Ce Ranar Tunawa da Tsabtar Wuraren Ayyuka Ga Ma’aikata Ta Duniya

Muhammad Auwal SuleimanApril 28, 20230

A ranar 28 ga watan Yunin shekarar 2022 a taron Ƙoli Na Ƙungiyar Ƙwadago ta Ƙasa da Ƙasa ne aka yanke shawarar tabbatar da wani ƙuduri na samar da tsaftataccen Yanayin Wurin Aiki a matsayin

Read more

Shugaba Buhari Na Ƙaddamar da Sabbin Launukan Rundunar Sojin Najeriya

Muhammad Auwal SuleimanApril 27, 20230

Ana gudanar da bikin kaddamarwar ne a dandalin Eagle Square da ke Abuja babban birnin ƙasar, inda shugaban ya samu rakiyar shugaban ma’aikata na fadarsa, Farfesa Ibrahim Gambari.

Read more

Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Gargaɗi Game da Munin Yakin Ƙasar Sudan

Muhammad Auwal SuleimanApril 26, 20230

Sakatare-Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya bayyana tashin hankalin da ke faruwa a Sudan a matsayin abin takaici, inda ya gargadi taron Majalisar a jiya Talata cewa yakin na iya yaduwa zuwa

Read more

Abuja: Masu Garkuwa da Mutane Sun Yi Awon Gaba da Mutane 29

Muhammad Auwal SuleimanApril 26, 20230

Masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da wasu mutane 29 da suka hada da manya maza, matan aure da yara a kauyen Yewuti, mahaifar tsohon mataimakin shugaban karamar hukumar Kwali, Alhaji Zubairu Jibrin Yewuti.

Read more

Posts navigation

1 … 269 … 294
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama