Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

Tinubu da gwamnoni sun kafa kwamitin lalubo hanyoyin rage tsadar sufuri

Yan sanda sun gargadi ’yan siyasa kan kalaman tashin hankali a Kano.

Shugaban Hukumar kwallon Ƙafa ta Najeriya Ibrahim Gusau ya yi murabus

Sarkin Dutse Ya Yi Alƙawarin Ba Wa Rundunar Sojin Najeriya Gudunmuwa

Muhammad Auwal SuleimanApril 7, 20230

Sarkin Dutse, Alhaji Muhammad Hamim Nuhu Sanusi, ya bayyana farin cikinsa game da samar da wata haɗaɗɗiyar rundunar Sojin runduna ta 26 da ake kira da Armoured Brigade a garin na Dutse tare da yi wa rundunar alƙawarin ba ta dukkan gudunmuwar da take buƙata.

Read more

TETFUND: Shugaba Buhari Ya Amince da Tallafin Biliyan 320 Ga Manyan Makarantu

Muhammad Auwal SuleimanApril 6, 20230

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya amince da kashe Naira biliyan 320 da miliyan ɗari uku domin tallafa wa manyan makarantun ilimi a Nijeriya.

Read more

Kano: Ma’ikatar Ilimi Ta Ba da Hutun Ƙarshen Zangon Karatu Na 2

Muhammad Auwal SuleimanApril 6, 20230

Mai’aikatar ilimi ta jihar Kano ta amince da Ranar 7 ga watan Afrilun da muke ciki a matsayin ranar rufe makarantu na je-ka-ka-dawo da na kwana a faɗin jihar nan.

Read more

An Yaba Wa Kafafen Yaɗa Labarai Kan Taimakawa Wajen Tattara Haraji

Muhammad Auwal SuleimanApril 6, 20230

Malami a sashen koyar da ilimin Akanta na Jami’ar Bayero, Dr. zaharaddeen Salisu Maigoshi shi ne ya bayyana Hakan a Taron da Hukumar Tattara kudaden shiga ta kasa tare da hadin gwuiwar Apropolitant media limited suka shirya a Cibiyar ‘Yan Jaridu ta jihar Kano.

Read more

Ana Cigaba da Samun Ƙarin Hukuncin Kisa a Ƙasar Iran

Muhammad Auwal SuleimanApril 5, 20230

Hukumar kare hakkin bil adama ta Majalisar Dinkin Duniya ta yi Alla-wadai da karuwar hukuncin kisa a ƙasar Iran, ciki har da wadanda ke da hannu a zanga-zangar kasar.

Read more

Sojin Ruwan Najeriya Sun Kuɓutar Da Jirgin Ƙasar Denmark

Muhammad Auwal SuleimanApril 5, 20230

Jirgin ruwan na kasar Denmark da ya iso gabar tekun Guinea daga birnin Amsterdam, ya ratsa kasashen Ghana, Togo, Najeriya, Kamaru da Congo, kafin ‘yan ta’addan su yi awon gaba da shi.

Read more

NCC Ta Musanta Zargin Yayata Muryar Tarho Ta Peter Obi

Muhammad Auwal SuleimanApril 5, 20230

Hukumar da ke sa ido kan kamfanonin sadawar ta Najeriya, NCC, ta nesanta kanta daga zargin da wasu ke yi cewa tana da hannu wajen kwarmata sautin muryar da aka ji ta dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar LP Peter Obi da Bishop David Oyedepo suna tattaunawa.

Read more

Fitaccen Marubuci,Wole Soyinka, Ya Yi Alla-wadai da Kalaman Datti Baba Ahmed

Muhammad Auwal SuleimanApril 5, 20230

Fitaccen Marubucin Najeriya, Farfesa Wole Soyinka, ya yi Allah wadai da kalaman Sanata Datti Baba Ahmed, ‘dan takarar mataimakin shugaban kasar karkashin Jam’iyyar Labour a zaben da ya gabata a kasar. 

Read more

Gwamnatin Tarayya Ta Zargi Peter Obi da Cin Amanar Ƙasa

Muhammad Auwal SuleimanApril 5, 20230

Gwamnatin tarayyar ta zargi dan takarar shugabancin kasar na jam’iyyar Labor, Peter Obi da cin amanar kasa tare da kuma tunzura jama’a bayan ya fadi a zabe.

Read more

Mun Ji Takaicin Faɗuwa Zaɓe a Kano – APC

Muhammad Auwal SuleimanApril 5, 20230

Shugaban jam’iyyar na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya shaida wa majiyarmu cewa, babban abin bakin ciki shi ne a ce sun rasa Kano

Read more

Posts navigation

1 … 276 … 294
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama