Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

Tinubu da gwamnoni sun kafa kwamitin lalubo hanyoyin rage tsadar sufuri

Yan sanda sun gargadi ’yan siyasa kan kalaman tashin hankali a Kano.

Shugaban Hukumar kwallon Ƙafa ta Najeriya Ibrahim Gusau ya yi murabus

Masarautar Kano Ta Ɗaga Darajar Wasu Hakimai da Naɗa Wasu Sabbi

Muhammad Auwal SuleimanApril 3, 20230

Mai Martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya yi sauye-sauye na daga darajar wasu hakimansa da kuma nada wasu sababbin hakimai.

Read more

Gwamnatin Jihar Kano Ta Kafa Kwamitin Miƙa Mulki Ga Sabuwar Gwamnati

Muhammad Auwal SuleimanApril 2, 20230

WAMISHINAN YADA LABARAI DA HARKOKIN CIKIN GIDA MUHAMMAD GARBA NE YA BAYYANA HAKA YAYI DA YAKE GANAWA DA MANEWA LABARAI JIM KADAN BAYA KAMMALA ZAMAN MAJALISAR ZARTARWA NA JAHAR .

Read more

Nijar Ta Amince da Ƙawancen Mali Domin Yaƙi da ‘Yan Ta’adda

Muhammad Auwal SuleimanApril 2, 20230

Sannan Shugaban ƙasar Nijar, Muhammad Bazoum ya naɗa sabon babban hafsan dakarun sojin ƙasar, daidai lokacin da Nijar ke fafutukar murƙushe ƙungiyoyin masu iƙirarin jihadi.

Read more

Aƙalla Mutane 5 Sun Kamu da Cutar Kwarona – Hukumar NCDC

Muhammad Auwal SuleimanApril 2, 20230

Hukumar yaki da cutuka masu yaduwa ta NCDC ta sanar da samun akalla mutane 5 da suka harbu da cutar corona a sassan kasar nan daga ranar 25 ga watan Fabarairu zuwa 31 ga watan Maris din da ya gabata.

Read more

Kaduna: Rundunar Sojin Najeriya Ta Yi Nasarar Kashe Wasu ‘Yan Fashin Daji

Muhammad Auwal SuleimanApril 2, 20230

Rundunar sojin Najeriya da ke jihar Kaduna ta ce ta kashe ‘yan fashin daji biyar tare da ƙwato makamai a wani samame da ta kai dajin Kubusu da kuma tsaunukan Kaso a yankin ƙaramar hukumar Chikun a jihar.

Read more

Jigawa: Wata Kotu Ta Yanke Wa Wasu Matasa 3 Hukuncin Kisa

Muhammad Auwal SuleimanApril 2, 20230

Wata babbar kotu da ke Kaugama a Jihar Jigawa ta yanke wa wasu mutum uku hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan ta same su da laifin kisan kai da aikata fashi da makami.

Read more

Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Ƙasa Farfesa Rufai Alkali, Ya Ajiye Muƙaminsa.

Muhammad Auwal SuleimanApril 2, 20230

Farfesa Alkali ya ce ya ajiye muƙamin nasa ne don bai wa wasu sabbin hannu dama, domin ɗorawa kan ci gaban da jam’iyyar ta samu a ɗan taƙaitaccen lokacin da ya yi yana jagorantar ta.

Read more

Jihar Lagos:’Yan Sanda Sun Cafke Wani Ɗan Ƙungiyar Biafra

Muhammad Auwal SuleimanApril 2, 20230

‘Yan Sanda a jihar lagos sun kame shugaban kungiyar ‘Yan kabilar Igbo da ke yankin Ajao Estate a jihar Lagos bisa ikirarin gayyato ‘yan Ƙungiyar kabilar Igbo masu ikrarin kafa kasar Biafra wato IPOB zuwa garin na Lagos. 

Read more

TUC Ta Ja Hankalin Gwamnatin Tarayya Kan Illar Janye Tallafin Man Fetur

Muhammad Auwal SuleimanApril 2, 20230

Gamayyar Ƙungiyoyin ƙwadogo, TUC, ta gargaɗi gwammatin tarayya da ta guji janye tallafin man fetur a daidai wannan lokaci da ta ce talakawan ƙasar na cikin mawuyacin hali na matsin tattalin arziki.

Read more

CJID Ta Shirya Wa ‘Yan Jaridu Taron Wayar da Kai Kan Sauyin Yanayi a Abuja

Muhammad Auwal SuleimanApril 2, 20230

Cibiyar Horas da ‘Yan Jaridu da Samar da Cigaba, CJID, da taƙwararta ta Cibiyar Bincike Aikin Jarida ta Kwakwaf,  ta gudanar da wani zagaye na biyu na horas da ‘yan jaridu game da abin da ya shafi sauyin yanayi cikin aikin labarai.

Read more

Posts navigation

1 … 279 … 294
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama