Amurka ta kai wa Najeriya tallafin ‘kayan aikin soji’
Rundunar sojin Amurka da ke gudanar da aikinta a nahiyar Afirka ta sanar da bai wa Najeriya kayan aiki bunƙasa yaƙi da matsalar tsaro. Rundunar ta bayyana hakan ne a wani saƙo da ta wallafa a shafinta na X, yau Talata. Sanarwar ta ce “dakarun Amurka sun sauke muhimman kayan aikin soji ga abokan huldarmu na […]