Amurka ta kama jirgin man fetur na Najeriya

Wani babban jirgin ruwan ɗauke da danyen mai (Super Tanker) wanda ya tashi daga Najeriya zuwa Amurka an kama shi saboda zargin ya ɗauke da danyen mai da aka sace. Hukumomin Amurka na gudanar da bincike, inda ake zargin jirgin na da alaƙa da safarar muggan ƙwayoyi da ayyukan fashi a teku. Jirgin mallakar ɗan […]

Read more

Korea Ta Amince Da Taimakawa Rasha

Jawabin Kim, wanda kafar yaɗa labaran gwamnati KCNA ta wallafa, ya nuna yadda aka ɗora wa sojojin ayyuka masu hatsari, musamman a yankunan da ake ci gaba da fuskantar barazanar fashewar bama-baman da aka binne tun bayan tashin rikice-rikice tsakanin Rasha da Ukraine. Rahotanni daga hukumomin leƙen asiri na Koriya ta Kudu da ƙasashen Yamma […]

Read more

Yan Siyasa Ne Ke Zagon Kasa Ga Ci Gaban Nijeriya

Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, ya zargi ƴan siyasan Najeriya da yin zagon ƙasa ga ci gaban ƙasar ta hanyar ɗaukar mukaman gwamnati a matsayin gadon gidansu a maimakon amanar jama’a.Da yake jawabi a ranar Laraba a yayin taro karo na 15 mai taken, “ya Isa haka” da ya gudana a jihar Legas, Sanusi II […]

Read more

2027: Jam’iyyar NNPP ta rantsar da sabbin shugabanni a Gombe

Jam’iyyar NNPP ta rantsar da sabbin shugabanninta a Jihar Gombe, inda ta jaddada muhimmancin haɗin kai da farfado da jam’iyyar tun daga matakin ƙananan hukumomi zuwa jiha gabanin zaɓen 2027. Taron ya halarta bayan zuwan wakilai daga dukkanin ƙananan hukumomin jihar. Mambobin jam’iyyar sun yaba da yadda komai ya gudana cikin lumana da tsari, abin […]

Read more