Amurka ta kama jirgin man fetur na Najeriya

Wani babban jirgin ruwan ɗauke da danyen mai (Super Tanker) wanda ya tashi daga Najeriya zuwa Amurka an kama shi saboda zargin ya ɗauke da danyen mai da aka sace. Hukumomin Amurka na gudanar da bincike, inda ake zargin jirgin na da alaƙa da safarar muggan ƙwayoyi da ayyukan fashi a teku. Jirgin mallakar ɗan kasuwa ne na Najeriya, amma an yi amfani da tutar wata ƙasa a lokacin shigowa Amurka.

Satarn danyen mai a Najeriya, musamman a yankin Niger Delta, ya haifar da asarar kuɗi sama da Dala biliyan 300, tare da lalata muhalli da tattalin arziki.

Post masu alaƙa

Gwamnatin Jigawa ta kashe kusan naira biliyan bakwai (7) domin tallafa wa ma’aikata ta fuskar noma

Jami’an tsaro sun ceto ɗalibai da malaman da aka sace a Kogi

Hukumomin tsaro sun kama wanda ya kirkiri hukumar bogi a Nijeriya