“Ko Zan Rasa Raina Bazan Daina Fadan Gaskiya Ba” -Sanata Ndume
Tsohon mai tsawatarwa a majalisar dattijai kuma kusa a jam’iyyar APC Sanata Ali Ndume ya ce bazai daina gayawa gwamnatin tarayya gaskiya ba ko da zai rasa ransa. Sanatan mai wakiltar Borno ta kudu ya nu na alhininsa kan yadda gwamnati ke kawo tsare-tsare da suke tsaurarra rayuwa ga al’ummar kasa. Ndume ya ce ” […]