An Sace Mara Lafiya A Asibitin Dawanau
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane sun kai hari Asibitin masu larurar ƙwaƙwalwa dake Dawanau a jihar Kano inda suka sace wata mata mai shekaru 60
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane sun kai hari Asibitin masu larurar ƙwaƙwalwa dake Dawanau a jihar Kano inda suka sace wata mata mai shekaru 60
Wata gobara da ta tashi cikin dare a garin Satigal da ke Ƙaramar Hukumar Bunkure a Jihar Kano, ta ƙone gidaje da dama, dabbobi, da rumbunan ajiyar hatsi guda shida.
Majalisar Malamai Ta Jihar Kano Ta Yanke Hukunci Kan Rikicin Masallacin Sheikh Bin Usman (Sahaba) Dake Kundila Karamar Hukumar Tarauni A Jihar Kano.
Gwamnatin Kasar Saudiyya ta bai wa Abuja da Kano tallafin dabino tan 100 domin watan Ramadanan bana.
Gwamnatin Najeriya ta jinjinawa rukunin kamfanin Dangote saboda da muhimmiyar rawar da ya ke takawa wajen ciyar da kasar gaba, ta hanyar bunkasa masana’antu.
Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Ƙasa (NAFDAC), ta gano wani wuri a Abia da ake sake gyara da sabunta magungunan da suka lalace domin sayar wa jama’a.
Al’ummar unguwar Tudun murtala tagarji sun tsinci wani jariri sabon haihuwa da aka jefar dashi a cikin kwali.
Tsohon Gwamnan Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal, ya bayyana cewa guguwar sauyin sheƙa da ke kaɗawa a tsakanin jam’iyyun siyasa a Arewa maso Yammacin ƙasar na da alaƙa da son zuciyar ’yan siyasar yankin.
Majalisar Ƙoli Ta Addinin Musulunci A Najeriya ta ɗage taron mahaddata Al-Qur’ani da ake yi wa laƙabi da Qur’anic Conference a Turance da za a gudanar a Abuja Saboda yawan waɗan da suka nuna sha’awar zuwa.
Ƙungiyar Boko Haram ta kashe mayaƙan takwararta na ISWAP yayin wani fada da suka tafka ranar Juma’a a Ƙaramar Hukumar Kukawa da ke Jihar Borno.