Rahoto Na Musamman Game da Rasuwar Tsohon Shugaban Kasa Gen. Sani Abacha
A yau ne Gen. Sani Abacha yake cika shekaru 25 da rasuwa.
A kan hakan ne Muhasa rediyo ta yi nazari a kan rayuwar marigayin da kuma yadda ake alhinin rashin sa tsawon wannan locaci.
Ga ci gaban rahoton tare da…..Zubaida Abubakar Ahmad.