An Kama Mutane 157 Da Zargin Aikata Laifuka Mabambanta Cikin Makonni 4 A Kano
Rundunar yan sandan jihar Kano, ta kama mutane 157 da ake zargi da aikata laifuka mabambanta da suka hada da laifukan fashi da makami, Fadan Daba da barayi da kuma wadanda aka kama da miyagun kwayoyi da kudinsu ya kai sama da naira miliyan dari da hamsin daga ranar 17 ga watan maris zuwa 16 […]